BY NABIL MEDIA NEWS
Qungiyar PSG ta saka jami'an tsaro agidajen messi dana neymar sakamakon zanga zanga da dumbin magoya baya keyi.
Kunqiyar tayi rashin sa'a awasanni uku data buga cikin shifa tin a ling 1 inda hakan yasa basa cikin wadanda zasu buga gasar champions.
Magoya bayan qungiyar ta PSG sunje qofar gidan neymar suna ihu akan saiya bar qungiyar ta PSG hakan ya farune ranar laraba.
Awata sanarwa da qungiyar ta PSG ta fitar tace tayi allah wadai da abinda yafaru kuma bazataci gaba da jure hakanba.
Shikuma messi zaibar qungiyar ta PSG a qarshen wannan kakar wanda ahalin yanzu andakatar dashina tsawon sati biyu saboda ziyarar dayakai qasar saudiyya batare da izinin qungiyarba inda shima yakeshan ihu dalilin hakan.
Sannan kuma awatan maris dan wasa neymar yasami rauni yayinda hakan yasaka bazai qara buga wasaba har qarshen wannan kakar.
DOMIN SAMUN LABARANMU KAITSAYE
DOMIN SADUWA DAMU, KO ZAMA WAKILINMU
0 Comment
Post a Comment