Wannan shafin anbudeshine domin kawomaku Labaran yau da kullun, nishadantarwa, ilmantarwa, fadakarwa, abinda yashafi Technology da Labaran cikin gida Nigeria, Africa, dama duniya Baki daya.. Al'adummu, siyasar Nigeria dama kasa Baki daya, al'ajabi, Tarihi, Hotuna, Videos da rubuce rubucen magabata tareda Labaran kasashen duniya Baki daya, wannan shafin zairika kawomaku Labaran nishadantarwa hadi da al'adun gargajiya da sauransu.
0 Comment
Post a Comment