Za’a ƙaddamar da Littafin Cyber Security: A Panacea For National Insecurities, shi kaɗai irin sa na Hausa a Nigeria..

Littafi ne da ya ƙunshi tsantsar tsagwaron ilimin samar da cikakken tsaro ga yan ƙasa daga faɗawa hannun yan ta’adda da barayin internet ta amfani da fasahar zamani, wannan littafi yana tattare da bayanan da ko wace gwamnati zata buƙata domin cinye 80% cikin 100% na ta’addancin da ya addabi ƙasar ta amfani da fasahar zamani, anyi shi da harshen Hausa tare da muhimman bayanai musamman domin ɗaliban Cyber Security da kuma jami’an tsaron ƙasa.

Littafi ne da yake kunshe da cikakkun bayanai da matakan da ko wace ƙasa zata iya amfani dasu domin kawo sauƙin ta’addanci a ƙasar, littafin ya bayyana ƙwararan dabaru ta amfani da ilimin Cyber Security da Technology domin yin maganin ɓata gari.

Akwai tsare-tsare da hanyoyin mallakar littafin kamar haka👇

Kuɗin Littafin ₦3500 amma akwai garaɓasar ragin ₦500 ga wanda sukayi booking na Littafin kafin ayi launching, ga duk wanda yayi booking zai iya samun littafin a Kaduna da Kano sannan akwai tsarin aikawa da littafin kowacce jiha idan mutum zaiyi booking ɗin littafin amma za’a aika masa zuwa wani gari akwai ƙarin kuɗi naira dubu ɗaya kuɗin mota.

Bugu da ƙari akwai kuma Rijistar Distributors wato wanda suke sha’awar yin Marketing ɗin littafin a yanzu zasu iya yin rijsta a kyauta kuma suyi booking na adadin yawan littafan da zasu sara inda za’a basu a farashi mai sauƙi da baza’ siyarwa kowa a farashin ba, duk wanda sukayi rijistar zama distributors za’a yi musu talla kyauta a jihohi da garuruwan su.
Kowanne distributor wajibi ne yayi Rijista tun yanzu kuma yabiya wani kaso na adadin littafin da yayi booking domin bayan ƙaddamar da littafin baza’a bayar da damar Rijistar distributor ba hakan yana nufin dole ne kowanne distributor Yayi booking na littafin Kafin ayi launching sannan yabiya wani kaso daga cikin kuɗin.

Har ila yau akwai damar mallakar littafin a PDF shima ga wanda sukayi booking kaɗai akan ₦2,000 zasu samu littafin bayan launching da sati ɗaya.

A tuntume mu ta waɗannan Lambobin WhatsApp ko kira:👇
08086251045
08142414843
08137350232

Za’ayi Lunching Littafin a 4th ga watan June 2023, wanda taron zai halarcin manyan jami’an tsaron ƙasa da masana ilimin Cyber Security da ɗaliban ilimi.

Akwai English Edition na littafin duka za’ayi lunching nasu a ranar 4th ga wata.

Allah Kabamu Nasara..🙏